Ku samu labaran duniya, siyasa, Najeriya da na cikin gida musamman Jihar Zamfara, tare da labaran wasanni, duk a hoto mai kyau na zamani (Graphic Design).


Kowane labari:

Yana zuwa da hoto mai zane na musamman
Yana ɗauke da sunan shafinku ko TV Name
Yana kuma haɗe da logo ɗinku
Copy kawai za ku yi ku wallafa a shafukan ku na social media cikin sauƙi da sauri

Wannan sabuwar fasaha ta Albayan Media an ƙirƙire ta ne tare da:

gogaggun ’yan jarida
kwararrun masu zane (Graphic Designers)
domin kawo muku ingantattun labarai cikin sauri

Duk wani sabon labari:

➡️ Zai shigo kai tsaye a dashboard ɗinku

Ba wahala, ba bata lokaci.


Me kuke jira?

Ku yi register yanzu a sabon tsarin fasaha na Albayan Media.

Za ku samu labarai 5 kyauta domin gwaji da wallafawa a shafinku.

Idan tsarin ya maku:

📞 Ku tuntubi Albayan Media CEO domin sayen dashboard ɗinku cikin sauƙi, domin shafinku ya ci gaba da samun sabbin labarai akai-akai.


🚀 Gaskiya, idan kuna son:

ƙarin views
ƙarin followers
labarai na gaskiya da inganci

❌ Ba sai kun wahala neman ko rubuta labari ba

✅ Ku wallafa labarai na sahihi daga gogaggun ’yan jarida


Albayan Media – Mun kawo muku labarai cikin sauƙi, sauri da inganci.

Kira (706) Kira (816)
Hoton Haruna Lawali

Haruna Lawali (Software Developer)

Zamfara State, Gusau

08166836059 / 07033963960

harunalawali5522@gmail.com

Za mu ci gaba da inganta wannan fasaha, muna yin bincike da nazari akai-akai, domin ƙara sauƙi da inganci.
Hoton Nafiu Lawali

Nafiu Lawali

07066215238

nafiulawaliabubakar@gmail.com

CEO – ALBAYAN Media & Digital Creator


Gogaggen 'Dan Jarida

Za mu ci gaba da inganta wannan fasaha, muna yin bincike da nazari akai-akai, domin ƙara sauƙi da inganci. Da goyon bayan ku da haɗin kai, za mu kawo muku sabon tsarin labaran bidiyo (Video News).

A wannan tsarin:

✅ Za a nuna logo ɗinku

✅ Za a saka sunan shafinku ko TV Name a video din

✅ Za ku iya ƙara rahoton ku ko bayanin ku ko kuma ko dora kai Tsaye

✅ Ku wallafa kai tsaye a shafukan ku na social media


Duk wanda ya ga wannan labari:

✅ Zai gane cewa daga kamfanin ku ne

✅ Zai kuma tabbatar da sahihanci da ƙwarewa.